ABOUT US

 Al-athary Tv kafa ce wacce zata riƙa kawo maku ababe waɗanda suka shafi addini, rayuwa, zamantakewa da nishaɗi cikin bin tsari da tafarkin magabata na kwarai.

Shirye-shiryen mu zasu riƙa zuwa cikin harsuna guda uku mafiya daraja da ɗaukaka : 1- Harshen Qur'ani kuma mafi darajar harshe ga dukkan musulmi, wato harshen Larabci. 2- Harshen Uwa kuma harshe mafi girma a faɗin Africa, wato harshen Hausa. 3- Harshen ƙasa kuma harshen hurɗar gudanar da mulki, wato harshen Turanci.

Comments

Popular posts from this blog

NA FITO YAWO GABAGAƊI..

AURE RIBAR MASOYA

KU YAƊA ALKHAIRI A TSAKANINKU