HAƘIƘA AN SHIRYATAR DASHI ZUWA GA TAFARKIN DAIDAI
Haƙuri cikin lazimtar littafin Allah da sunnar manzonsa shine tsantsar shiriya.
Duk wanda ya gajiyar da kansa ta hanyar lazimtawa zuciyarsa haƙuri da kuma lazimtar littafin Allah da sunnar manzonsa, to ko shakka babu wannan bawa an shiryatar dashi zuwa ga tafarkin daidai kamar yadda Allah-maɗaukakin sarki-yayi nuni zuwa ga haka cikin suratu [Aali Imraan : 101]
Comments
Post a Comment