Posts

Showing posts from January, 2023

AURE RIBAR MASOYA

🥰 ƘASIDA GAME DA AURE 🥰  [ Amshi ]  Ƙarshen maganar so dai ayo aure ribar masoya DaÉ—i na zumar so sai cikin aure in har tsakani akwai Æ™auna (1)  Allah Mabuwayi Mai yawan kyauta Mai bada baiwa Sunanka nasa farko Ka lamince kar in gazawa Don banida mai tama ni in miÆ™e ba karkacewa Sai Kai Ma'ishin Sarki ina fatan yaa Rabbi Ka amsa roÆ™o na (2) Bana iya gegewa a waÆ™e sai nayo salati Ga Muhammadu Manzo Annabin tsira Abba ga Fati Na sanya sahabbai har iyalai tsarkaka a baiti  Na sa mabiya dominko bana tsame wanda ke binsa Manzo na (3) Mun wayi gari ranar biki Æ™anne harma da yayye Dangi duka sunzo ga sahun Æ´aÆ´a sannan iyaye Taro na abokai É“angaren mata suko Æ™awaye Kowa fara'a an É—aura auren soyayya a yau mu muna murna (4)  Allah a cikin tsarinsa dama yace ya Æ™awata  Wa maza sha'awar Æ™auna da soyayya tsantsa ga mata Sannan ya nufa aure ya zamto hanyar daÆ™ile ta Hanya É—aya tilo wacce kowa ke fatan a sunansa an zana  (5) Aure ya zamo Æ™auna da soyayya sune sil...